Dala FM
Muryar Jama'a
Yanzu-yanzu
Kotu ta yanke wa Bamfasi hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan yari a Kano.Ba za a saka sunayen jam’iyyun siyasa a takardun zaɓen gwaji ba - INECRundunar Anti-Phone Snaching ta kama Yusuf Abdullahi da Ƙwayoyi 350, da tabar wiwi kofi 10 a Kano.Kotu ta aike da Abubakar Uran gidan yari bisa zargin satar wayar wutar lantarki a Kano.Masarautar Gumel ta haramta ɗaukar hotuna da Bidiyo a fadar sarki ba tare da izini ba.El-rufa'i ya musanta zargin sauraron wayar Nuhu Ribadu a Kotu.Kotu ta yanke wa Bamfasi hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan yari a Kano.Ba za a saka sunayen jam’iyyun siyasa a takardun zaɓen gwaji ba - INECRundunar Anti-Phone Snaching ta kama Yusuf Abdullahi da Ƙwayoyi 350, da tabar wiwi kofi 10 a Kano.Kotu ta aike da Abubakar Uran gidan yari bisa zargin satar wayar wutar lantarki a Kano.Masarautar Gumel ta haramta ɗaukar hotuna da Bidiyo a fadar sarki ba tare da izini ba.El-rufa'i ya musanta zargin sauraron wayar Nuhu Ribadu a Kotu.
← Labarai
Labarai

Ba za a saka sunayen jam’iyyun siyasa a takardun zaɓen gwaji ba - INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya (INEC) ta bayyana cewa ba za a saka sunayen jam’iyyun siyasa da aka yi wa rajista a takardun zaɓen da za a yi amfani da su a atisayen tantance masu kaɗa ƙuri’a na gwaji da za a gudanar a faɗin ƙasar nan ranar Asabar ba.

Shugaban hukumar, Farfesa Joash Amupitan, ne ya bayyana hakan yayin taron da hukumar ta gudanar da Kwamishinonin Zaɓe na jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya Abuja, ranar Laraba, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Dala FM Kano 88.5 FM
Dala FM Kano 88.5 FM · Kai tsaye
Live