Dala FM
Muryar Jama'a
Yanzu-yanzu
Gwamnan Kano Abba Kabir ya ƙaddamar da jami'an tsaron Gandun Daji 1,000 a jihar.INEC ta fara gudanar da zaɓen gwaji a Kano.Ƙungiyar Gamayyar Matasan Arewa ta buƙaci matasa su tashi tsaye wajen samar wa yankunan su ci gaba.Gwamnatin Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na yau Asabar.Gwamnatin Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na yau Asabar a jihar.Hukumar Shari'a ta jagoranci buɗe sabon masallacin juma'a a garin Tiga dake Kano.Gwamnan Kano Abba Kabir ya ƙaddamar da jami'an tsaron Gandun Daji 1,000 a jihar.INEC ta fara gudanar da zaɓen gwaji a Kano.Ƙungiyar Gamayyar Matasan Arewa ta buƙaci matasa su tashi tsaye wajen samar wa yankunan su ci gaba.Gwamnatin Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na yau Asabar.Gwamnatin Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na yau Asabar a jihar.Hukumar Shari'a ta jagoranci buɗe sabon masallacin juma'a a garin Tiga dake Kano.
← Labarai
Tsaro

Gwamnan Kano Abba Kabir ya ƙaddamar da jami'an tsaron Gandun Daji 1,000 a jihar.

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da jami’an tsaron Gandun Daji guda 1,000 domin ƙarfafa tsaro a jihar, musamman a yankunan da ke da iyaka da wasu jihohin Najeriya.

Jami’an tsaron za su gudanar da ayyukansu ne a ƙananan hukumomi 11 dake da iyaka da wasu jihohi, domin taimaka wa wajen yaƙi da ayyukan masu laifi, da kuma kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Matakin na daga cikin ƙoƙarin gwamnatin Kano na ƙarfafa tsaro a yankunan karkara, da kuma hana masu aikata laifuka amfani da dazuzzuka, da yankunan dake kan iyakoki wajen gudanar da ayyukansu.

Dala FM Kano 88.5 FM
Dala FM Kano 88.5 FM · Kai tsaye
Live