Dala FM
Muryar Jama'a
Yanzu-yanzu
Gwamnatin Kano ta bai wa kwamitin binciken zargin cin hanci a makarantun lafiya wa'adin mako ɗaya.Kotu ta umarci hukumar KCPC ta lalata wani Taki na ruwa na miliyoyin kuɗaɗe da ta kama a Kano.Kotu ta yi watsi da bukatar Atiku na neman gyara ƙarar da ya shigar kan Shugaba Tinubu da APC.Zan mayar da hankali wajen ƙwato haƙƙin waɗanda aka cuta a Kano - Sabon Daraktan GCHRNGwamnatin Kano ta bai wa kwamitin binciken zargin cin hanci a makarantun lafiya wa'adin mako ɗaya.Kotu ta umarci hukumar KCPC ta lalata wani Taki na ruwa na miliyoyin kuɗaɗe da ta kama a Kano.Kotu ta yi watsi da bukatar Atiku na neman gyara ƙarar da ya shigar kan Shugaba Tinubu da APC.Zan mayar da hankali wajen ƙwato haƙƙin waɗanda aka cuta a Kano - Sabon Daraktan GCHRN
← Labarai
Shari'a

Kotu ta yi watsi da bukatar Atiku na neman gyara ƙarar da ya shigar kan Shugaba Tinubu da APC.

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, na neman gyara ƙarar da ya shigar kan Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC gabanin zaɓen 2027.

Mai shari’a Inyang Ekwo ne ya yanke hukuncin a ranar Juma’a, inda ya bayyana cewa bukatar Atiku da jam’iyyar ADC ba ta da hujjar da za ta sa kotu amince da ita.

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito Alkalin ya amince da hujjojin Tinubu, APC da hukumar zaɓe ta INEC na cewa gyaran da ake nema zai shigar da sababbin bayanai da kuma sauya asalin ƙarar.

Dala FM Kano 88.5 FM
Dala FM Kano 88.5 FM · Kai tsaye
Live